Hotunan wasu tsofaffin ma'aikatan Sashen Hausa na BBC

Ga hotunan wasu daga cikin tsofaffin ma'aikatan Sashen Hausa na BBC, a daidai lokacin da muke bikin cika shekara 60 da soma watsa labarai.

Ambasada Adamu Muhammad
Bayanan hoto, Ambasada Adamu Muhammad na cikin mutanen farko-farko da suka soma aiki da BBC Hausa
Adamu Aliyu Kiyawa Dan Masanin Dutse
Bayanan hoto, Adamu Aliyu Kiyawa
Ahmad Idris
Bayanan hoto, Ahmad Idris ya taba zama Edita a ofishin BBC na Abuja
Nafisa Ahmad
Bayanan hoto, Nafisa Ahmad ta yi aiki da BBC a shekarar 2008-2012
Maude Rabi'u Gwadabe
Bayanan hoto, Maude Rabi'u Gwadabe
Uwais Abubakar Idris
Bayanan hoto, Uwais Abubakar Idris
Suwaiba Sulaiman
Bayanan hoto, Suwaiba Sulaiman
Halilu Ibrahim
Bayanan hoto, Halilu Ahmad Getso ya yi aiki a shekarar 1973 zuwa 1974
Bashir Sa'ad Abdullahi
Bayanan hoto, Bashir Sa'ad Abdullahi ya taba zama Editan Ofishin BBC na Abuja
Mannir Dan-Ali
Bayanan hoto, Mannir Dan-Ali
Bala Ibrahim
Bayanan hoto, Bala Ibrahim shi ne Editan farko na ofishin BBC na Abuja
Muhammad Ahmad Danbaba
Bayanan hoto, Muhammad Ahmad Danbaba
Muhd Ibrahim
Bayanan hoto, Muhd Ibrahim ya yi aiki da BBC daga shekarar 1964-1969
Mustapha Muhammad
Bayanan hoto, Mustapha Muhammad
Yusuf Dingaya.
Bayanan hoto, Yusuf Dingaya ya yi aiki da BBC a shekarar 1994-1998
Ado Saleh Kankiya
Bayanan hoto, Ado Saleh Kankiya ya yi aiki da BBC daga shekara 1988-2006
Umar Karaye
Bayanan hoto, Umar Karaye
Farfesa Ibrahim Ayagi
Bayanan hoto, Farfesa Ibrahim Ayagi, ya yi aiki da BBC a shekarar 1964-1967
Shehu Saulawa
Bayanan hoto, Shehu Saulawa shi ma ya yi aiki da BBC
Saleh Halliru
Bayanan hoto, Saleh Halliru . shi ma tsohon ma'aikacin BBC ne
Kabiru Yawo Auyo
Bayanan hoto, Kabiru Yawo Ali
Ibrahim Dosara
Bayanan hoto, Ibrahim Dosara ya yi aiki da BBC
Lawan Yusuf Saulawa
Bayanan hoto, Lawan Yusuf Saulawa, shi ma ya yi aiki da BBC a shekarun da suka gabata
Hassan Sahabi Sanyinnawal
Bayanan hoto, Hassan Sahabi Sanyinnawal ya taba zam wakilin BBC a tsohuwar jihar Sokoto
Balarabe Ilela
Bayanan hoto, Balarabe Shehu Ilela