Daga Abdullahi Bello Diginza, Haruna Kakangi, Yusuf Yakasai, Nabeela Mukhtar Uba da Buhari Muhammad Fagge
time_stated_uk
Labarai da dumi-dumiNNPP ta kama hanyar lashe zaɓen gwamnan Kano
FamilyCopyright: Family
Alƙaluman da hukumar zaben Najeriya INEC ta tattara sun nuna cewa Abba Kabir Yusuf na jam'iyyar NNPP ya kama hanyar samun nasarar zama gwamnan Kano.
Ƙaramar hukuma ta ƙarshe da aka bayyana ita ce Dala, wacce sai da aka tura jami'an tsaro na musamman domin taho da sakamakon, saboda matsalar tashin hankali.
Ga yadda sakamakon na baya-bayannan nan ya kasance
Ƙaramar hukumar Dala
ADP 607
APC 28,880
NNPP 54794
PDP 239
Ƙaramar hukumar Nasarawa
ADP 505
APC 38,952
NNPP 53,434
PDP 480
Ƙaramar hukumar Birni da kewaya (Municipal)
ADP 1,297
APC 30,264
NNPP 47,351
PDP 359
Ƙaramar hukumar Gwarzo
ADP 78
APC 26,881
NNPP 25,419
PDP 377
Ƙaramar hukumar Bebeji
APC 14,782
NNPP21.001
PDP 254
Ƙaramar hukumar Fagge
ADP 235
APC 17,452
NNPP 23,015
PDP 540
Ƙaramar hukumar Ungoggo
ADP 378
APC 24,644
NNPP 33,111
PDP 819
Ƙaramar hukumar Tarauni
ADP 417
APC 21,276
NNPP 31,333
PDP 321
Ƙaramar hukumar Gwale
ADP 448
APC 21,548
NNPP 39,460
PDP 638
An tafi hutu a tattara sakamakon zaɓen kano
Babban jami'in tattara sakamakon zaɓen gwamnan Kano ya ba da hutun minti 20 a tattara sakamakon zaɓen gwamnan Kano.
Kawo yanzu dai manyan jam'iyyu da ke kan gaba su ne NNPP da APC.
Ana sa ran ci gaba da tattara sakamakon da karfe 11:20
Ƙananan hukumomi uku ne suka rage a bayyana zaɓen Adamawa
BBCCopyright: BBC
Ƙananan hukumomi uku ne suka yi ragowa ba a bayyana sakamakonsu ba a jihar Adamawa, waɗanda suka haɗa da Michika da Song da kuma Fufore.
Fafatawa ta fi zafi tsakanin 'yan takara biyu, gwamnan jihar mai ci da ke neman tazarce Ahmadu Umaru Fintiri na PDP da kuma Sanata Aisha Dahiru Binani da ke takara a jam'iyyar APC.
An tafi hutun cin abinci kuma an amince za a dawo da misalin karfe 10 na dare.
Hankula na ci gaba da karkata kan jihohin da ba a bayyana sakamakon zaɓen gwamna da na 'yan majalisa da aka gudanar a jiha Asabar, wanda kuma Adamawa na cikinsu.
An ci gaba da tattara sakamakon zaɓen gwamnan Kano
Bayan hutu da aka dauka, hukumar zaɓen Najeriya INEC ta ci gaba da tattara sakamakon zaɓen gwamnan jihar Kano.
Gabanin tafiya hutun dai an karɓi sakamako daga kananan hukumomi 21.
Ga sauran ƙananan hukumomin da aka ci gaba da karɓar sakamakonsu.
Ƙaramar hukumar Kumbotso
ADP 586
APC 22,681
NNPP 37,668
PDP 326
Ƙaramar hukumar Dawakin Tofa
ADP 207
APC 25,226
NNPP 24,124
PDP 258
Ƙaramar hukumar Kura
ADP 315
APC 18,924
NNPP 20,989
PDP 259
Ƙaramar hukumar Garun Malam
ADP 356
APC 14,958
NNPP 15,400
PDP 107
Ƙaramar hukumar Madobi
ADP 130
APC 17,102
NNPP 25,151
PDP 203
Ƙaramar hukumar Dawakin Kudu
ADP 362
APC 23,656
NNPP 31,814
PDP 1350
Ƙaramar hukumar Gaya
ADP 280
APC 19,272
NNPP 19,246
PDP 71
Ƙaramar hukumar Ƙiru
APC 27,014
NNPP 29,153
PDP 263
Ƙaramar hukumar Rimin Gado
ADP 44
APC 12,316
NNPP 13,402
PDP 64
Ƙaramar hukumar Doguwa
ADP 125
APC 20,658
NNPP 17,184
PDP 720
Ƙaramar hukumar Sumaila
ADP 67
APC 19,682
NNPP 29,057
PDP 113
Ƙaramar hukumar Bichi
APC 46,443
NNPP 23,029
PDP 112
ADP 228
Ƙaramar hukumar Tofa
ADP 51
APC 12,996
NNPP 15,789
PDP 183
Ƙaramar hukumar Takai
ADP 45
APC 25,244
NNPP 23,666
PDP 194
Karamar hukumar Garko
ADP 127
APC 14,658
NNPP 18,808
PDP 162
Karamar hukumar Bunkure
ADP 118
APC 17,156
NNPP 19,277
PDP 51
Sakamakon zaɓen gwamna a jihar Bauchi
Karamar hukumar Toro
APC 29,848
PDP 65,456
NNPP 3,634
PRP 504
LP 88
Karamar hukumar Ganjuwa
APC 17,606
PDP 20,924
NNPP: 7,387
PRP 25
LP 87
Karamar hukumar Darazo
APC 23,544
PDP 19,735
NNPP 3,359
PRP 392
LP 45
Karamar hukumar Alkaleri
APC 15798
PDP 34387
NNPP 2069
PRP 135
LP 127
Karamar hukumar Tafawa Balewa
APC 22928
PDP 35100
NNPP 3166
PRP 21
LP 183
Karamar hukumar Ningi
APC 23795
PDP 29515
NNPP 4178
PRP 55
LP 37
Karamar hukumar Ningi
APC 23795
PDP 29515
NNPP 4178
PRP 55
LP 37
Ƙaramar hukumar Katagum
APC: 35774
PDP: 25218
NNPP: 2376
PRP : 514
LP: 37
An ci gaba da tattara sakamakon zaben gwaman a jihar Nasarawa
Bayan hutun da aka ɗauka wajen tattara sakamakon gwamnan jihar Nasarawa, an ci gaba da tattara sakamakon a Lafiya babban birnin jihar.
Ga yadda sakamakon ya kasance:
Ƙaramar hukumar Obi
APC 24,136
NNPP 1,034
PDP 29,467
Ƙaramar hukumar Kokona
APC 18,182
PDP 19,045
NNPP 351
Ƙaramar hukumar Eggon
APC 16,692
PDP 36,825
NNPP 177
Ƙaramar hukumar Keffi
APC 27,737
PDP 11,995
NNPP 345
Ya zuwa yanzu NNPP ta lashe kananan hukumomi 18 APC 13 a Kano
BBCCopyright: BBC
Yayin da ake ci gaba da tattara sakamakon ƙuri'un da aka kaɗa na zaɓen gwamna a jihar Kano da ke arewacin Najeriya, ya zuwa yanzu INEC ta bayyana sakamakon kananan hukumomi 31.
JIhar Kano da ke ɗaya daga cikin jihohin da hankali ya karkata kansu a wannan zaɓe, na da jam'iyyar APC mai mulki da NNPP mai hamayya da ke kan gaba a fafatawar.
Nasiru Yusuf Gawuna ne ɗan takarar jam'iyyar APC da ke mulki a jihar, kuma shi ne mataimakin gwamnan da ke ci a yanzu.
Ya zuwa yanzu ya lashe ƙananan hukumomi 13 cikin 31 da aka bayyana.
Sai Abba Kabir Yusuf da ke takara a jam'iyyar NNPP da ya lashe ƙananan hukumomi 18 cikin 31 da aka kammala ƙirgawa.
Nan gaba a yau ne ake sa ran ci gaba da tattara sakamakon daga ƙananan hukumomin jihar.
Abin jira a gani shi ne wanene zai lashe wannan zaɓe da ke cike da hamayya? Gawuna ne zai gaji Gwamnan da yake ci yanzu ko kuma za a samu sauyin gwamnati Abba ya karɓi ragama?
Mataimakin gwamnan jihar Jigawa kuma dan takarar gwamnan jihar a jam'iyyar APC mai mulki, Alhaji Umar Namadi ya lashe zaben gwamnan jihar da ya gudana a ranar Asabar.
APC ta lashe zaɓen gwamna a Gombe da Jigawa da Kwara da Ogun
BBCCopyright: BBC
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya ta ayyana jam'iyyar APC a matsayin wadda ta yi nasara a zaɓen gwamna na jihohinGombe da Jigawa da Kwara.
A sakamakon zaɓen da INEC ta sanar, Alhaji Umar Namadi ne ya lashe zaɓen gwamnan jihar Jigawa da kuri'u 618,449 inda ya doke ɗan takarar jam'iyyar PDP, Mustapha Sule Lamido.
A jihar Kwara kuwa, sakamakon INEC ya nuna cewa AbdulRahman AbdulRazaq ne mutumin da ya lashe zaben gwamna da ya gudana a ranar Asabar.
Inuwa yahaya na jam'iyyar APC kuwa shi ne wanda INEC ta ayyana a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan jihar Gombe.
INEC ta ce ya yi nasara a kan abokan hamayyarsa Muhammad Jibri Ɗan Barde na jam'iyyar PDP da kuma Ahmed Khamisu Mailantarki na jam'iyyar NNPP.
A jihar Ogun ma, APC ce ta yi nasara inda ɗan takararta kuma gwamna mai ci Dapo Abiodun ya samu ƙuri'u mafi tsoka.
An ci gaba da bayyana sakamakon zaɓen gwamna a Adamawa
BBCCopyright: BBC
Bayan tafiya hutu na ɗan lokaci a aikin bayyana sakamakon zaɓen gwamnan jiha da na 'yan majalisar jihohi.
Yanzu dai an ci gaba da bayyana sakamakon gwamna, ga kuma wasu daga cikin ƙananan hukumomin da aka bayyana sakamakonsu ya zuwa yanzu:
Karamar hukumar Girei
ADC 48
APC 16,140
PDP 17,298
SDP 95
Karamar hukumar Hong
ADC 181
APC 18,639
PDP 31,443
SDP 247
Karamar hukumar Madagali
ADC 282
APC 9,650
PDP 27,351
SDC 209
Karamar hukumar Numan
ADC 138
APC 10,626
PDP 17,026
SDP 24
Karamar hukumar Mubi ta Kudu
ADC 144
APC 18,149
PDP 12,686
SDP 340
Karamar hukumar Yola ta Kudu
ADC 201
APC 32,255
PDP 21,006
SDP 280
Karamar hukumar Tongo
ADC 49
APC 7,161
PDP 7,884
SDP 103
Karamar hukumar Yola ta Arewa
ADC 332
APC 37,886
PDP 24,877
SDP 133
An afkawa jami'in zaɓe a jihar Kebbi
Yayin da ake ci gaba da bayyana sakamakon zaɓen gwamnoni da na 'yan majalisar jihohi a Najeriya, an samu yamutsi a yayin gabatar da sakamakon zabe daga ƙaramar hukumar Yauri.
Lamarin ya faru ne yayin da magoya bayan wata jam'iyyar suka fusata da matakin da jami'in zaɓen ƙaramar hukumar ya ɗauka wajen ayyana sakamakon zaɓen a matsayin wanda bai kammala ba, wato inconclusive.
Abin da ya janyo magoya bayan jam'iyyun suka damƙi wuyansa kuma sai da aka shiga tsakaninsa da su.
Ya zuwa yanzu kananan hukumomi 12 ne suka isa cibiyar tattara sakamakon zaɓen, kuma huɗu ne kawai suka gabatar da sakamakonsu.
An bayyana sakamakon zaɓen gwamna na wasu ƙananan hukumomi a jihar Taraba
Can ma a Jalingo babban birnin jihar Taraba, an ci gaba da sanar da sakamakon zaben gwamna da ya gudana a jiya Asabar.
Ga sakamakon wasu daga cikin kananan hukumomin:
Ƙaramar Hukumar Zing
PDP 20,182
APC 7,229
NNPP 2,898
Ƙaramar Hukumar Lau
PDP 13,368
APC 5,079
NNPP 10,196
Ƙaramar Hukumar Yorro
PDP 11,880
APC 5,396
NNPP 4,056
Ƙaramar Hukumar Ardo Kola
PDP 15,033
APC 2,342
NNPP 14,089
Ƙaramar Hukumar Ussa
PDP 6,933
APC 23,315
NNPP 103
Ƙaramar Hukumar Ibi
PDP 8,334
APC 2,416
NNPP 15,564
Sakamakon zaben gwamna a jihar Bauchi
BBCCopyright: BBC
Karamar hukumar Itas-Gadau
APC 16,206
PDP 18,778
NNPP 2,913
PRP 8
LP 17
Karamar hukumar Gamawa
APC 22,565
PDP 21,558
NNPP 1,841
PRP 13
LP 9
Karamar hukumar Dambam
APC 11,325
PDP 13,307
NNPP 4.395
PRP 77
LP 79
Karamar hukumar Shira
APC 21,644
PDP 25,373
NNPP 2,536
PRP 34
LP 14
Karamar hukumar Zaki
APC 19,637
PDP 26,420
NNPP 1,415
PRP 13
LP 08
An ci gaba da tattara sakamakon zaben gwamnan Kano
Hukumar zaɓe mai zaman kanta INEC ta ci gaba da tattarawa da sanar da sakamakon zaɓen gwamna na ƙarin wasu kananan hukumomin jihar Kano.
Tun farko INEC ta sanar da sakamakon ƙananan hukumomi takwas da suka haɗa da Minjibir da Wudil da Karaye da Rano da Rogo da Makoda da Kunchi da Tsanyawa.
Ga sakamakon ƙarin wasu kananan hukumomin da aka sanar:
Rahoto kai-tsaye

Inuwa Yahaya ya lashe zaɓen jihar Gombe karo na biyu
Hukumar zaben Najeriya mai zaman kanta INEC ta ayyana Inuwa Yahaya na jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan jihar.
Karanta karin bayaniAbdulRazaq na APC ya samu wa'adi na biyu a Kwara
Hukumar zabe a jihar Kwara ta sanar da AbdulRahman AbdulRazaq a matsayin wanda ya lashe zaben gwamna da ya gudana a ranar Asabar.
Karanta karin bayaniBuni ya samu wa'adi na biyu a Yobe
Hukumar zaben Najeriya mai zaman kanta - INEC ta ayyana Mai Mala Buni na jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan jihar Yobe.
Karanta karin bayaniAn kammala bayyana sakamakon zaɓen gwamna a Katsina
Karamar hukumar Sandamu
APC 21,055
PDP 10,641
NNPP 01
PRP 03
Karamar hukumar Rimi
APC 28,202
PDP 13,823
NNPP 397
PRP 37
Karamar hukumar Chiranchi
APC 20,782
PDP 7,539
NNPP 66
PRP 11
Karamar hukumar Faskari
APC 27,366
PDP 22,565
NNPP 152
PRP 20
Umar Namadi na APC ya lashe zaben gwamna a Jigawa
Mataimakin gwamnan jihar Jigawa kuma dan takarar gwamnan jihar a jam'iyyar APC mai mulki, Alhaji Umar Namadi ya lashe zaben gwamnan jihar da ya gudana a ranar Asabar.
Karanta karin bayaniAPC ta lashe zaɓen gwamna a Gombe da Jigawa da Kwara da Ogun
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya ta ayyana jam'iyyar APC a matsayin wadda ta yi nasara a zaɓen gwamna na jihohinGombe da Jigawa da Kwara.
A sakamakon zaɓen da INEC ta sanar, Alhaji Umar Namadi ne ya lashe zaɓen gwamnan jihar Jigawa da kuri'u 618,449 inda ya doke ɗan takarar jam'iyyar PDP, Mustapha Sule Lamido.
A jihar Kwara kuwa, sakamakon INEC ya nuna cewa AbdulRahman AbdulRazaq ne mutumin da ya lashe zaben gwamna da ya gudana a ranar Asabar.
Inuwa yahaya na jam'iyyar APC kuwa shi ne wanda INEC ta ayyana a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan jihar Gombe.
INEC ta ce ya yi nasara a kan abokan hamayyarsa Muhammad Jibri Ɗan Barde na jam'iyyar PDP da kuma Ahmed Khamisu Mailantarki na jam'iyyar NNPP.
A jihar Ogun ma, APC ce ta yi nasara inda ɗan takararta kuma gwamna mai ci Dapo Abiodun ya samu ƙuri'u mafi tsoka.
An ci gaba da bayyana sakamakon zaɓen gwamna a Adamawa
Bayan tafiya hutu na ɗan lokaci a aikin bayyana sakamakon zaɓen gwamnan jiha da na 'yan majalisar jihohi.
Yanzu dai an ci gaba da bayyana sakamakon gwamna, ga kuma wasu daga cikin ƙananan hukumomin da aka bayyana sakamakonsu ya zuwa yanzu:
Karamar hukumar Girei
ADC 48
APC 16,140
PDP 17,298
SDP 95
Karamar hukumar Hong
ADC 181
APC 18,639
PDP 31,443
SDP 247
Karamar hukumar Madagali
ADC 282
APC 9,650
PDP 27,351
SDC 209
Karamar hukumar Numan
ADC 138
APC 10,626
PDP 17,026
SDP 24
Karamar hukumar Mubi ta Kudu
ADC 144
APC 18,149
PDP 12,686
SDP 340
Karamar hukumar Yola ta Kudu
ADC 201
APC 32,255
PDP 21,006
SDP 280
Karamar hukumar Tongo
ADC 49
APC 7,161
PDP 7,884
SDP 103
Karamar hukumar Yola ta Arewa
ADC 332
APC 37,886
PDP 24,877
SDP 133
An afkawa jami'in zaɓe a jihar Kebbi
Yayin da ake ci gaba da bayyana sakamakon zaɓen gwamnoni da na 'yan majalisar jihohi a Najeriya, an samu yamutsi a yayin gabatar da sakamakon zabe daga ƙaramar hukumar Yauri.
Lamarin ya faru ne yayin da magoya bayan wata jam'iyyar suka fusata da matakin da jami'in zaɓen ƙaramar hukumar ya ɗauka wajen ayyana sakamakon zaɓen a matsayin wanda bai kammala ba, wato inconclusive.
Abin da ya janyo magoya bayan jam'iyyun suka damƙi wuyansa kuma sai da aka shiga tsakaninsa da su.
Ya zuwa yanzu kananan hukumomi 12 ne suka isa cibiyar tattara sakamakon zaɓen, kuma huɗu ne kawai suka gabatar da sakamakonsu.
APC na ƙara samun tagomashi a jihar Katsina
Karamar hukumar Kurfi
APC 18,750
LP 19
NNPP 2,134
PDP 10,545
Karamar hukumar Ɗanmusa
APC 20,145
LP 0
NNPP 23
PDP 12,514
Karamar hukumar Katsina
APC 47,241
LP 94
NNPP 305
PDP - 28,982
Karamar hukumar Matazu
APC - 18,363
LP - 02
NNPP - 09
PDP - 10,551
Karamar hukumar Manunfashi
APC - 43,522
LP - 41
NNPP - 519
PDP - 24,676
Karamar hukumar Bakori
APC 29,892
LP 07
NNPP 294
PDP 19,592
Karamar hukumar Ɗanja
APC 28,040
LP 0
NNPP 39
PDP - 16,302
Karamar hukumar Sabuwa
APC 16,224
LP 01
NNPP 27
PDP 11,340
Karamar hukumar Ƙanƙara
APC 21,652
LP 01
NNPP 151
PDP 27,984
Karamar hukumar Dutsinma
APC 23,878
LP 27
NNPP 755
PDP 14,328
Karamar hukumar Ƙafur
APC - 42,660
NNPP - 28
PDP - 18,733
PRP - 229
Zaɓen Najeriya 2023: Yadda ma'aikatan BBC Hausa ke aikin lokacin zaɓen gwamnoni a ofishinmu na Abuja
An bayyana sakamakon zaɓen gwamna na wasu ƙananan hukumomi a jihar Taraba
Can ma a Jalingo babban birnin jihar Taraba, an ci gaba da sanar da sakamakon zaben gwamna da ya gudana a jiya Asabar.
Ga sakamakon wasu daga cikin kananan hukumomin:
Ƙaramar Hukumar Zing
PDP 20,182
APC 7,229
NNPP 2,898
Ƙaramar Hukumar Lau
PDP 13,368
APC 5,079
NNPP 10,196
Ƙaramar Hukumar Yorro
PDP 11,880
APC 5,396
NNPP 4,056
Ƙaramar Hukumar Ardo Kola
PDP 15,033
APC 2,342
NNPP 14,089
Ƙaramar Hukumar Ussa
PDP 6,933
APC 23,315
NNPP 103
Ƙaramar Hukumar Ibi
PDP 8,334
APC 2,416
NNPP 15,564
Sakamakon zaben gwamna a jihar Bauchi
Karamar hukumar Itas-Gadau
APC 16,206
PDP 18,778
NNPP 2,913
PRP 8
LP 17
Karamar hukumar Gamawa
APC 22,565
PDP 21,558
NNPP 1,841
PRP 13
LP 9
Karamar hukumar Dambam
APC 11,325
PDP 13,307
NNPP 4.395
PRP 77
LP 79
Karamar hukumar Shira
APC 21,644
PDP 25,373
NNPP 2,536
PRP 34
LP 14
Karamar hukumar Zaki
APC 19,637
PDP 26,420
NNPP 1,415
PRP 13
LP 08
An ci gaba da tattara sakamakon zaben gwamnan Kano
Hukumar zaɓe mai zaman kanta INEC ta ci gaba da tattarawa da sanar da sakamakon zaɓen gwamna na ƙarin wasu kananan hukumomin jihar Kano.
Tun farko INEC ta sanar da sakamakon ƙananan hukumomi takwas da suka haɗa da Minjibir da Wudil da Karaye da Rano da Rogo da Makoda da Kunchi da Tsanyawa.
Ga sakamakon ƙarin wasu kananan hukumomin da aka sanar:
Ƙaramar hukumar Albasu
APC 16,959
NNPP 19,952
PDP 293
ADP 55
Ƙaramar hukumar Gabasawa
APC 17,584
NNPP 19,507
PDP 1,269
ADP 91
Ƙaramar hukumar Ajingi
APC 14,438
NNPP 15,422
ADP 306
PDP 103
Ƙaramar hukumar Shanono
APC 17,249
NNPP 13,650
PDP 272
ADP 66
Ƙaramar hukumar Ɓagwai
APC 21,295
NNPP 17,311
PDP 51
ADP 88
Karamar hukumar Kabo
ADP 149
APC 23,599
NNPP 16,963
PDP 2,118
Karamar hukumar Kibiya
ADP 53
APC 13,260
NNPP 17,157
PDP 52
Karamar hukumar Gezawa
ADP 263
APC 19,961
NNPP 22,077
PDP 277
Karamar hukumar Warawa
ADP 92
APC 16,296
NNPP 14,629
PDP 201
Ƙaramar hukumar Tudun Wada
ADP 124
APC 24382
NNPP 27434
PDP 166
Ƙaramar hukumar Dambatta
ADP 46
APC 16,955
NNPP 9,674
PDP 1107