Ziona Chana: Hotunan rayuwar mutum mai mata 39 da ƴaƴa 89 da ya mutu

A ranar Lahadi ne wani mutum a arewa maso gabashin Indiya, wanda ya fi yawan iyali a duniya, ya mutu.

Ga wasu hotuna na rayuwarsa da tasa iyalansa kafin ya mutu.

Ziona Chana and his family in a photograph from 30 January, 2011

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Mista Chana yana da mata 39 da yara 89 da kuma jikoki da yawa.
The Chana Mansion in January, 2011

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Ya zauna tare da dukkanin iyalinsa a wani gida bene hawa hudu da ke wani kauye mai tsaunuka a jihar Mizoram, da ke iyaka da Myanmar.
Mr Ziona, 67, with some of his wives on January 31, 2011 in Baktawang, Mizoram, India. With a total of 181 members, this Indian family residing at Baktawng Village in India's north-east state of Mizoram, is probably the largest in the world. 67-year-old Ziona, who heads the family, lives in a four-storeyed purple mansion with his 39 wives, 94 children and 14 daughter-in-laws and over 40 grandchildren. His mansion called 'Chhuanthar Run', which means 'The House of the New Generation', is the biggest concrete structure in this hilly village of Baktawng, about 80 km from Aizawl, the capital city of Mizoram. There are more than 100 rooms inside the Ziona mansion. (Photo by Richard Grange/Barcroft India/Getty Images)

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Ziona Chana mai shekaru 76, iyalinsa sun ce ya yi fama da ciwon suga da hawan jini. A nan yana tare ne da wasu daga cikin matansa.
Chickens being slaughterd and cut for the family meal on January 27, 2011 in Baktawang, Mizoram, India.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Ana yanka naman kaji da iyalinsa za su yi girki da shi.
Remliani, 36, Saronpari, 30, Lawmzuali, 39, Hliatpuii, 34 and Laltluangi, 65 collect the raw materials for the afternoon meal on January 31, 2011 in Baktawang, Mizoram, India. It includes several chickens, vegetables, a huge sack of rice and several kilos of potatoes.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wasu daga cikin iyalinsa sun yi yo cefanen da za a yi girki. Jami'ai sun ce gidan ya zama wani babban wurin jan hankali ga 'yan yawon bude ido saboda yawan iyalin mutumin.
Members of the Ziona family perform during the Sunday mass at their village church on January 30, 2011 in Baktawang, Mizoram, India.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Iyalan Mista Ziona suna gudanar da aikin ibadah a wani coci a ƙauyensu.
The children eat squatting on the floor, It is only the adults who sit on chairs at tables to eat, on January 27, 2011 in Baktawang, Mizoram, India.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Yawanci yara kan ci abinci ne a ƙasa yayin da manya kawai ke zama a kan tebur.
Mr Ziona, 67, poses for a photograph on January 31, 2011 in Baktawang,

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, A nan Mista Ziona mai shekara 67 kenan a tsaye a harabar gidansa.
Potatoes are peeled for the afternoon meal on January 30, 2011 in Baktawang,

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Mista Chana ya shugabanci wata kungiyar mabiya addinin Kirista da ke ba da damar auren mata fiye da daya